0
Sponsored Link

From the little I can understand from the information shared by Zuma Times in Hausa,a young soldier named Umar Isyaku invited 4 of his colleagues to beat his neighbour Lawan Muhammad in Wailari.
They beat him with guns. After beating him,they told him nothing will happen. Army in Bukavu Barracks says it has captured four of the soldiers. I am not very good in Hausa. Our Hausa readers should please explain more….
FILE PHOTO
‘Soja Ya Gayyato Abokan Aikinsa Don Lakada Wa Makwabcinsa Duka
Daga Abubakar Haruna Galadanchi
Lawan Muhammad matashi ne mazaunin Unguwar Wailari inda wani soja mai suna Umar Isyaku ya gayyato wadansu abokansa sojoji su hudu suka lakada masa duka saboda shi Lawan Muhammad ya gaji da yadda sojan ya ke dawowa gida tsakar dare kuma ya ke damunsa da lallai ya taso ya bude masa kofa duk kuwa da cewar shi sojan yana da matarsa.
Wannan furuci da Lawal ya yi fa bai wa matashin sojan dadi ba inda ya gayyato abokan aikinsa da bindigogi suka casa wannan duk da rashin lafiya da ya ke fama da shi a lokacin tare da masa barazanar komai zai iya faruwa da shi dan kuwa su fa ba kanwar lasa bane lamarin da ya sa suka tara masa na jaki.
Sai dai rundunar soja da ke Bukavu Barracks ta ce ta kama mutum hudu daga cikin wadannan sojoji kuma shi wancan matashin soja Umaru Isyaku ba`a Kano ya ke aiki ba amma sun alkawarta nemo shi tare da bi wa mai hakki hakkinsa’







Follow OlofofoVillage on Twitter!

Like OlofofoVillage on Facebook!

Do You Need a Sugar Mummy, Sugar Daddy, Girlfriend, Boyfriend Wife or Husband? If Yes, Then Click Here For Details



OMG!!! Watch 

How Cannibal Kills Woman and Eats His Heart ‘With Knife and Fork’
OMG!!! Watch How Cannibal Kills Woman and Eats His Heart ‘With Knife and Fork’
You Can’t 

Imagine What President Zuma Did To These South African Zulu V!rgin Girls
You Can’t Imagine What President Zuma Did To These South African Zulu V!rgin Girls
   Video: See What Alcohol Did To These Girls 

After Night Party
Video: See What Alcohol Did To These Girls After Night Party
 Download Video: WOMAN RAPING A WOMAN – Latest 18+ Nollywood 2016 P0 

rn Movie
Download Video: WOMAN RAPING A WOMAN – Latest 18+ Nollywood 2016 P0 rn Movie
Video: 

Secondary School Girl Ca ught Having Se.x Her Lover In Her Parents’ Home – What Her 

Father Did Next Will Shock You!
Video: Secondary School Girl Ca ught Having Se.x Her Lover In Her Parents’ Home – What Her Father Did Next Will Shock You!
Video: Do Not Stop Sharing This 

Until Every Person Who Cares About Women Sees This
Video: Do Not Stop Sharing This Until Every Person Who Cares About Women Sees This

Post a Comment

 
Top